Daily Archives: 12/04/2019

Labarai a Takaice na yau 12-04-2019

No comments
2:38 pm. Gwamnatin jihar Kano, ta ce a shirye ta ke wajan cigaba da tallafawa matasa ta hanyar koya musu sana'o'in dogaro da kai don kaucewa zaman kashe wando a tsakankanin matasa.Kwamishinan kasafin kudi da tsare-tsare na jihar Kano, Shehu Na'Allah Kura,ne ya bayyana hakan a yayin taron raba kayan sana'o'i
more