Daily Archives: 13/04/2019

Gobarar Kannywood: Yadda aka sulhunta Ali Nuhu da Adam Zango

No comments
Gobarar Kannywood: Yadda aka sulhunta Ali Nuhu da Adam Zango Idan baku manta ba gobara ta kunno a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood wadda aka faro tsakanin manyan jarumai kuma jagorori a masana'antar jarumi Ali Nuhu da kuma Jarumi Adam Zango. Lamarin ya farone biyo bayan zargin da Adam A. Zango yayi na cewa yaran Ali
more

Saurari labaran karshen mako na ranar Asabar 13-04-2019

No comments
A cikin shirin labaran karshen mako za ku ji cewa hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC ta gurfanar da wasu mutane biyu a gaban kotu. Kungiyar bunkasa illimi da cigaban demokradiya da samar da daidaito a zamantakewa SEDSAC ta yi kira ga masu ruwa da tsaki wurin sanawa matasa ayukan yi a Kano. Hukumar kula
more

Shirin gasar Premier na yau 13-04-2019.

No comments
Shirin gasar Premier na yau Asabar 13-04-2019 mako na 34 za mu kawo muku wasa kai tsaye daga filin wasa na oldtrafford tsakanin Manchester United da takwararta ta West Ham United kai tsaye daga gidan rediyon BBC tare da hadin gwiwar tashar Dala FM tare da ni Tijjani Adamu
more