Shirin gasar Premier na yau 13-04-2019.

Shirin gasar Premier na yau Asabar 13-04-2019 mako na 34 za mu kawo muku wasa kai tsaye daga filin wasa na oldtrafford tsakanin Manchester United da takwararta ta West Ham United kai tsaye daga gidan rediyon BBC tare da hadin gwiwar tashar Dala FM tare da ni Tijjani Adamu da kuma Abba Haruna Idris.
Za ku iya bayyana ra’ayoyin ku a kan wasan da sauran kungiyoyin ku.

Za ku iya bayyana ra’ayoyin ku a kan wasan tare da ma na kungiyoyin ku.

en_USEnglish
en_USEnglish