Ba mu yarda Nigeria ta cigaba da cin bashi ba -wata kungiyar matasa a Kano

A cikin Shirin Hangen Dala za ku ji yadda matashi Bashir Jantile yayi fashin baki kan rikicin samar da shugabancin malajisar dattawa.

Haka kuma batun cin bashi da gwamnatin Nigeria ta tasamma yi ya fusata wasu kingiyoyin matasa da suka ce atafau hakan ba cigaba ba ne.

Yan siyasa sun baje kolinsu a cikin shirin.

en_USEnglish
en_USEnglish