Har yanzu sarki daya ne a Kano -Inji Kotu

Babbar kotun jiha mai lamba goma sha bakwai karkashin mai shari’a Nasir Saminu ta ayyana cewar har yanzu umarnin hana nadin sababbin sarakuna a jihar kano yana nan don haka yanzu a nata bagaren sarki daya ne a jihar Kano.

Dakatar da nadin sarakunan ya samo asali ne daga wata kara da wani mai Rabi’u Sule Gwarzo ya shigar da majalisar dokoki da shugaban majalisar da akawunta da gwamna da kuma kwamishinan shari’a yana mai rokon kotun data dakatar da nadin.

en_USEnglish
en_USEnglish