Mun shirya tsaf domin samar da sashen ilimin manya -Kwalejin Sa’adatu Rimi

Hukumar kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi a nan Kano, ta ce ta shirya tsaf don samar da sashin ilimin manya a kwalejin nan bada jimawaba.

shugaban kwalejin Dr. Yahaya Isah Bunkure ne, ya bayana hakan lokacin da yake karbar rahoton kwamitin mutane biyar game da bunkasa harkokin Ilimi a Kwalejin.

Dr Bunkure, ya kara da cewa kwalejin zata ci gaba da hada kai da sauran masu ruwa da tsaki a bangaren ilimi don ganin an bunkasa harkokin ilimi a wannan jiha damkasa baki daya.

en_USEnglish
en_USEnglish