Saurari shirin Baba Suda na jiya Talata 14-05-2019

Acikin shirin kunji cewa rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano tayi martani kan korafin mazauna garin Kakurma na samun harsasai a yayin da ‘yan sanda ke atisayen koyon harbi a garin.

Kotu ta ayyana cewa sai tsofaffin karamar hukumar Warawa sun kare kansu a gabanta kan zargin hada kai da buga takardun bogi, da kuma yunkurin tayar da hankalin al’umma.

Wata matashiya ta kai karar kishiyar mahaifiyata Hisbah kan yadda take kirbarta da muciya.

Download Now

Ayi sauraro lafiya.

en_USEnglish
en_USEnglish