Yakamata ‘yan kasuwa su saukakawa al’umma -Malam Isah M. Abubakar

Piles of sweet fruit on offer at Baku's Taza Bazaar.

Wani Malamin Addinin Musulinci, Malam Isah Muhammad Abubakar, ya yi kira ga ‘yan kasuwa dasu rungumi dabi’ar nan ta saukakawa  al’umma musamman a acikin wannan watan na Ramadan.

A ganawarsa da gidan Rediyon Dala Malam Isah Muhammad Abubakar ya kara da cewa Allah yana saukakawa bayinsa matukar bayin suna saukakawa  al’umma.

en_USEnglish
en_USEnglish