Saurari shirin Baba Suda na jiya Laraba 15-05-2019

Acikin shirin na jiya mun kawo muku rahoto na musamman akan al’adar tashe.
 
Mun kawo muku labarin wani Gwauro da kotu ke tuhumarsa da yunkurin babbake yaran dake tsokanarsa da tuzuru.
 
Wani mai Adaidata sahu ya tankado wani tsoho daga kan babu din.
 
Wani da ake zargi da fashi da makami ya tsere a lokacin da ake karanta masa laifinsa a gaban alkali a nan Kano
 
Ayi sauraro lafiya.
en_USEnglish
en_USEnglish