Ranar 18 ne Hassan ya zama jagoran musulunci

A irin wannan rana ta 18 ga watan Ramadan a shekara ta 40 bayan hijirar Manzon Allah (S.A.W) Sayyadina Hassan Bn Aliyu Bn Abidalib ya zama shugaban musulmai bayan kashe baban sa Aliyu Bn Abudalib da aka yi.

A irin wannan ran ace a shekara ta 21 bayan hijirah Allah ya yi wa Khalid Bn Walid rasuwa a gidan sa, wanda jagora ne na musulmai a wajan yaki, har sai da Manzon Allah (S.A.W) ya saka masa suna Saifullahi.

en_USEnglish
en_USEnglish