Saurari shirin Hangen Dala na ranar Talata 28-05-2019

Shirin dake jan zare wajen kawo muku batutuwan da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya, Sojojin baka kan baje hajarsu acikin shirin amman bisa doka da oda.

Kamar kullum Muzammil Ibrahim Yakasai ne shugaban shirin, shirin na yau Ahmad Rabi’u Ja’en da Abdulkadir Yusuf Gwarzo ne suka gabatar.

en_USEnglish
en_USEnglish