Gafasa ya zama sabon shugaban majalisar jihar Kano

Majalisar dokokin jihar Kano ta nada, Abdulaziz Garba Gafasa a matsayin sabon shugaban majalisar.

Abdulaziz Garba Gafasa mai wakiltar karamar hukumar Ajingi, ya zama shugaban majalisar karo na tara, yayin da aka rantsar da Injiniya Hamisu Ibrahim a matsayin mataimakin shugaban majalisar.

A ranar juma’ar da ta gabata ne aka karkare zauren majalisar ta 8.

en_USEnglish
en_USEnglish