Kungiyoyi ku rinka taimakawa dalibai -Hajiya Amina

Hakimin Fagge kuma Tafidan Kano, Mahmud Ado Bayero, ya yi kira ga iyaye da su cigaba da bada tarbiya ga ‘ya’yan su duba da muhimmancin ta a cikin al’umma.

Mahmud Ado Bayero, ya yi kiran ne ya yin taron kungiyar tsofaffin dalibai na sakandiren mata ta GGC Dala aji na 1989 karo na 30. A nata jawabin shugabar kungiyar, Hajiya Amina Muhammad Adam, kira ta yi ga sauran kungiyoyin tsofaffin dalibai dama na cigaban al’umma da su rinka taimakawa dalibai na kasa da su a duk inda su ke a fadin kasar nan.

en_USEnglish
en_USEnglish