Muna kiran al’umma da su ringa taimakawa daurarru -Kakakin hukumar gidan yarin Kano

Mai Magana da yawun ma’aikatan gidajen yari na jihar Kano DSP Musbashu Lawan Kofar Nassarawa, ya yi kira Ga al’umma da su ringa taimakwa daurarru musamman a lokutan bukuwan sallah, dama sauran lokuta.

DSP Musbahu, ya yi kiran ne jim kadan bayan kammala shirin shari’a a aikace na nan gidan radiyon dala, yana mai cewa, hukumar ta su a shirye tuke tu bawa kowa dama wajan taimakawa daurarrun a kowanne lokaci.

en_USEnglish
en_USEnglish