Saurari shirin Baba Suda na jiya Litinin 10-06-2019

Acikin shirin kunji cewa wani ya baiwa wani matashi kwaya a yayin murnar Sallah, wanda hakan ya sanya shi yin ruku’a babu riga.

An samu wata akuya mayya da take cinye ‘yan tsaki.

An cafke wasu ‘yan fashi sanadiyyar wasu kofunan shayi.

Wadannan dama karin wasu labaran duka acikin shirin.

Download Now

Ayi sauraro lafiya.

en_USEnglish
en_USEnglish