Anyi kira ga masu rike da mukaman siyasa dasu maida hankali wajen taimakawa wadanda suke mulka -Kwamaret Dan Amina

Wani matashi dan gwagwarmaya a jihar Kano, kwamared Auwalu Yakubu dan Amina, ya yi kira ga shugabanni musammam ma su rike da mukamam siyasa da su rinka taimakawa wadanda su ke mulka, ta kowanne bangare.

Kwamared Auwalu dan Amina ya yi kiran ne ya yin zan tawar sa da gidan radiyion Dala, a jiya, ya ce taimakawa na kasa na daya daga cikin abun da zai karfafa demokradiya a kasar nan.

en_USEnglish
en_USEnglish