Saurari shirin Baba Suda na jiya Laraba 12-06-2019

Acikin shirin kunji cewa shugaba Buhari yace za’a iya fitar da Najeria daga cikin kangin talauci cikin shekara goma.

Ana zargin wasu matasa da boye wata matar aure suna sha’aninsu, karshe sai aka samosu sun dawo daga Minjibir Park.

Akwai rahoton Zawarawa da kuma fanninmu na lafiya a yau.

DOWNLOAD NOW

Ayi sauraro lafiya.

en_USEnglish
en_USEnglish