Kotu ta yankewa wasu matasa masu yawon dare hukunci a Kano

Anan kuma wata kotu dake unguwar Jaba karkashin alkali Mujitafa Abdulkadir ta yankewa wasu matasa zaman gidan kaso ko zabin tara.

Kotun na tuhumar matasan ne da yawace-yawace cikin dare dama ta ammali da tabar wiwi a bainar jama’a.

Kotun dai ta daure su watanni biyu ko zabin tara na naira dubu hur hudu (4000).

en_USEnglish
en_USEnglish