Sarkin Noma ya nemi manoma dasu rubayya ayyukan nomansu

Anan kuma anyi kira ga manoma, dasu rubanya ayyukansu na Noma, duba da alfaninsa ga rayuwar al umma a jiha dama kasa baki daya.

Alhaji Yusif Umar Nadabo sarkin Noman jihar Kano shine Yayi wannan kiran a ganawarsa da gidan radiyon Dala, yana mai cewa   yakamata Gwamnati ta rubanya kokarinta na samarwa da manoman takin zamani domin bunkasa harkar noma a jihar nan.

en_USEnglish
en_USEnglish