‘Yan Bijilante sun bukaci al’umma dasu rika basu hadin kai

Mataimakin kwamandan kungiyar Bijilanti dake unguwar ja’en, Nuradeen Suraj, ya bukaci Al’umma dasu rinka baiwa ‘yan kungiyar bijilanti hadin kai wajen gudanar da aikinsu yadda yakamata domin a gudu tare a tsira tare.

 

Nuradden Suraj, Yayi kiran ne a yayin ganawarsa da wakilin mu

Hassan Mamuda Ya’u, jim kadan bayan sun kama wani mutum a gidan wata matar aure da wasu matan har su biyu da ake zargin suna da aure da niyyar aikata masha’a a unguwar ja’en, yace akwai bukatar jama’a su rinka saka ido acikin unguwanninsu tare da sanar da hukuma mafi kusa da zarar wani abun ya faru domin samun ingantaccen tsaro a yankunan nasu.

en_USEnglish
en_USEnglish