An yanka ta tashi wasu ‘Yan garkuwa da sun ka kashe wani Yaro da suke garkuwa da shi sun shiga hannu.

Rundunar yansandan Kano karkashin jagorancin Cp Ahmad Iliyasu sun tono gawar wani yaro a shun tono gawar wani yaro a sheka sabuwar unguwa.

Tun da farko dai ‘yan garkuwa da mutane ne suka sace yaron suka nemi kudin miliyan hamsin a karshe suka yiwa yaron allura ya kuma rasa ransa nan take.

Kwamishinan yansandan kano Ahmad iliyasu ya bayyana cewar sun yi amfani da kwarewa wajen kama wadan da ake zargin sun aikata lefin.

en_USEnglish
en_USEnglish