Hukumar kwastam ta rufe wani kamfanin sayar da motoci a Kano

Hukumar kwastam a nan Kano ta rufe wani kamfanin sayar da motoci tare da kama mai kamfanin a kan titin Obasanjo sakamakon zargin shigo da mota ba bisa ka’idaba.

Al’amarin dai ya faru ne a daren jumar data gabata inda jami’an hukumar suka rufe titin dauke da bundugu cikin fararen motoci kirara hilux, kafin daga bisani suka sakawa mai kamafanin ankwa suka tafi da shi bayan sun sufe kamfanin.

en_USEnglish
en_USEnglish