Kotu ta yankewa matasan da suka kashe manajan banki a Kano hukunci

Babbar kotun jiha mai lamba 17 ta yankewa wasu matasa biyu hukuncin daurin shekaru goma kowannensu babu zabin tara, da kuma tarar dubu dari bi-biyu ko kuma daurin shekaru biyu.

Kotun dake zamanta a Ungoggo karkashin mai shari’a Nasir Saminu, ta dai samu matasan biyu, Labaran Abdullahi kura da Uba Kusa da laifi karkashin sashi na 248 inda gwamnatin jiha ta gurfarfanar da su kan laifin kashe wani manajan gidan mai a garin daka-tsalle bayan ya idar da sallar Azahar.

en_USEnglish
en_USEnglish