Yakamata ma’aurata su dinga zaman sulhu idan sun samu sabani -Abdurrazak Uba Musa

Wani malami mai suna sheikh Abdurrazak uba Musa, ya bayyana zaman sulhu tsakanin ma’aurata da cewa zamane dake kawo Sulhu a tsakanin ma auratan musammanma yayin da aka samu sabani.

Sheikh Abdulrazak Ya bayyana hakanne jim kadan bayan fitowa daga shirin matattarar alheri na nan gidan radiyon Dala Shaik Abdurrazak, ya kara da cewa da ace ana samun sulhun a tsakanin ma’auratan da duk wasu matsaloli na zaman ta kewar ma’auretan sun ragu.

en_USEnglish
en_USEnglish