Al’umma sun siyawa dagacin sharada babur bayan da aka dauke masa nasa

Anan kuma dagacin sharada ne Alhaji Mu’zu Ilyasu Sharada, ya bukaci a’lumma a unguwanni daban-daban a jihar kano dasu ringa tallafa wa masu unguwanninsu ta hanayar basu hadin kai kan ayyukan ci gaba da samar da tsaro a yankunansu.

Mu’azu Sharada ya yi wanan jan hankalinne jim kadan bayan da al’ummar uguwar sharada suka mika tallafin sabon babur ga mai unguwarsu sakamakon sace masa nasa da wasu mata bari suka yi.

en_USEnglish
en_USEnglish