Saurari Shirin Baba Suda Na Jiya Talata 23/07/2019

Yarinyar nan da aka tsinci gawarta a unguwar Tukuntawa,a yanxu haka dai Iyayenta sun bayyana harma suka ce garkuwa akayi da ita, kuma bayan sun biya kudin fansa aka hallakata.

Shima dai wani magidanci da yake  can a hannun ‘yan garkuwa da mutane tare da neman kudin fansa har zun-zurutu kudi naira miliyan goma , harma suka ce wai in ba hakaba to ba raboba dan fari ya fada rijiya.

Shi kuwa mutumun nan da ake zargin ya hallaka matarsa sabo da dumaman tuwo, a  yanzu haka ya sami gurbin zama a gidan yari.

Download Naw

en_USEnglish
en_USEnglish