Zamu dauke lantarki a jihohin Kano Katsina da Jigawa- KEDCO.

Kamfanin rarraba hasken lanatarki kedco yace zai dauke haske a ranar asabar 6 ga watan Satumba

Dauke lantarki ya samo asali ne daga wani babban aikin sanya injinan gorar wuta a babbar tashar TCN dake kumbotso.

Kakakin kamfanin na KEDCO Ibrahim Sani Shawai yace wuraren wannan dauke wuta zai shafa sun hadar da sun hadar da babban layin kasa da kasa na Gazaoua dake jamhiriyqr Nija. Sai jihar Katsina da Kankia da Azare

Sauran sune Kumbotso, Dan-Agundi, Dakata, da kuma Hadejia da Dutse a jihar Jigawa.

Kamfanin ya nemi afuwar abokan huldar sa kan tsaikon da rashin wutar zai haifar ga rayuwa da sana’oinsu.

Leave a Reply

en_USEnglish
en_USEnglish