Dan Najeriya ya lashe gasar Qur’ani ta duniya

courtesy: Bashir Ahmad

Matashi Hafiz Idris Abubakar ne ya lashe gasar karatun Alku’ani ta duniya da aka kammala a kasar Saudiyya.

Hafiz daga jihar Borno ya zamanto wakilin Najeriya tilo, wanda ya zamanto zakaran gwajin dafi a gasar ta sarki Abdul,aziz wadda aka kammala a farkon wannan sati

Muna taya Najeriya murna daga nan Dala FM.

Leave a Reply

en_USEnglish
en_USEnglish