Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya gargaɗi daliban makarantun Islamiyya da su ƙara ƙaimi wajen neman ilmin addinin musulunci, domin rabauta da rahmar...
Sakamakon wasan kwallon Golf na jami’an daura dammara da a ka fafata a fadina kasarar nan tare da wakilin mu Musa Abdu Tudun Wada.
Majalisar dokokin jihar Kano ta dage zaman majalisar da ta y niyar komawa a ranar Litinin 25-01-201, sakamakon matakin da gwamnatin jihar Kano ta dauka na...
Wani jamii’in daura dammara a Nijeriya kuma kwararre a harkar kwallon Golf, Adamu Sa’idu, ya ce ya fara wasan ne da dakwan jakar zakakuran ‘yan a...
Hukumar shirya gasar ajin matasa rukuni na biyu wato division two ta dage wasannin da za a fafata a gobe Juma’a da karfe biyu wanda wasan...
Unity Sheka 2 Senior Boys 0 Golden Star Tsauna 0 Kunya Utd 3 Dabai Warriors 1 Hanga City 0 Ahlan Cup: Sakamakon ajin rukuni na daya...
Kungyar kwallon kafa ta Continue Mandawari ta sayar da ‘yan wasa guda biyu daga kungiyar kwallon kafa ta Manadawari Itihad. A cikin wata sanarwa da kungiyar...
Kano Warriors FC 1 Tarauni Babes 0 Ja ko kore 2 Kaura Goje United 0 Gwammaja City 3 Black Eagle Rimin Kebe 0 Gama Central 0...
Samba Kurna FC 2- 1 Asosa Kurna FC Tahir FC 2- 2 Sky Tawayya FC Leaders FC 3- 1 Kano United A gasar kofin Habu PA....
Gwamnatin jihar Kano, ta tabbatar da gobe Litinin 18-01-2021 za a koma makarantu a fadin jihar baki daya. Cikin wata sanarwa da Kwamishinan ilimi, Muhammad Sunusi...