Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp ya ce ya ji dadi sakamakon dawowa da za a yi gasar Firimiya a ranar 17...
Gwamnatin jihar Kano ta bada dama ga ‘yan kasuwar jihar Kano da su bude dukannin kasuwannin su a ranakun da a ka bude jihar Kano. Kwamishin...
Karamar hukumar Doguwa ta janye karbar haraji ga ‘yan asalin karamar hukumar tsawon watanni biyu domin su farfado daga kangin da korona ta jefa su. Shugaban...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gargadi ‘yan kwamitin kula da tallafin kayayyakin abinci kan cutar Covid-19 na karamar hukumar Dawakin Kudu cewa da...
Shugaban kwamitin kar ta kwana kan cutar Covid-19 na gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya tabbatar da cewa za a ci gaba da rufe makarantu har nan...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona za ta tunkari takwararta ta Real Mallorca a wasan farko da za ta yi tun bayan tafiya hutun Coronavirus. Yanzu haka...
A yunkurin ta na dakile yaduwar cutar Coronavirus gwamnatin jihar Kano ta fara sakin mutanen da a ke zargin sun aikata manyan laifuka domin rage cinkoso...
Mahukuntan gasar Laliga ta kasar Andulissiya wato Spain, sun tabbatar da cewa za a dawo gasar Laliga a ranar 11 ga watan Yuni mai kamawa inda...
Limamin masallacin Juma’a na Abubakar Dan Tsakuwa dake unguwar Ja’en Yamma a karamar hukumar Gwale, Mallam Abdulkareem Aliyu, ya yi kira ga iyaye da su kara...
Na’ibin masallacin Juma’a na Quba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni a jihar Kano, Ahmad Muhammad Ali, ta cikin hudubar san a yau Juma’a ya...