Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifukan da ke da alaka da cin hanci da rashawa (ICPC) ta rufe cibiyoyin bayar da digiri...
Gwamnatin Jihar Zamfara, ta nemi afuwa kan rufe kafofin yaɗa larabai shida da ta yi a jihar. Gwamnatin jihar ta bayar da umurnin rufe wasu kafofin...
Hukumar kididdiga ta kasa, NBS, ta ce, hauhawar farashi ya yi tashin gwauron zabo da kashi 20, inda ake samun karuwar tsadar kayan abinci da makamashi...
Mai tsaron raga Thibaut Courtois na Real Madrid, ya ce, ba zai yuwu ba mai tsaron gida ya lashe kyautar Ballon d’Or. Dan wasan mai shekaru...
Tsohon dan wasan Arsenal, Mesut Ozil, ya ce, dan wasan gaba na Real Madrid, Karim Benzema ya cancanci kyautar Ballon d’Or ta 2022. Ozil, wanda tsohon...
Super Falcons ta Najeriya za ta san abokan karawar ta a wasan rukuni na gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA 2023 ranar Asabar. Za...
Tsohon dan wasan Manchester United, Louis Saha, ya shaida Erik ten Hag cewa, ya ki daraja Cristiano Ronaldo a kungiyar. Hakan ya biyo bayan maye gurbin...
Tsohon dan wasan tsakiya na Manchester United, Michael Carrick a na shirin nada shi a matsayin wanda zai maye gurbin Chris Wilder a Middlesbrough. Sportsmail ya...
Tsohon kyaftin din Najeriya, Austin Jay Jay Okocha, ya ce, kasashen Afirka za su fafata a gasar cin kofin duniya ta 2022. Okocha ya yi imanin...
Dan wasan gaba na Barcelona, Robert Lewandowski ya gargadi sabbin ‘yan wasan gaba, ciki har da Erling Haaland na Manchester City, cewa “har yanzu yana nan”....