Daya daga cikin alhazai 668 da suka fito daga jihar Taraba zuwa aikin hajjin da aka kammala a kasar Saudiyya, an sanar da batan ta. An...
Ɗan wasan gefe na baya, Marc Cucurella, ya sauya sheka daga Brighton zuwa Chelsea a kan kudi fama miliyan 65. Bayan kammala sauya sheka, Cucurella ya...
Dan takarar shugabancin ƙasa na Jam’iyyar PDP a zaben 2023, kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bawa matasan Najeriya tabbacin barin kyakkyawan tarihi a...
Wani matashi dan shekara 27 da haihuwa ɗan makarantar Offa Grammar dake karamar hukumar Offa a jihar Kwara, Adegoke Adeyemi, ya kashe kansa sakamakon gaza cin...
Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, shiyyar Calabar, ta ce, ‘yan Najeriya da ke zargin kungiyar da daukar nauyin ayyukan masana’antu na yajin aiki, ba su da masaniya...
Shugaban mai kula da harkokin masallatai masu alfarma guda biyu a ƙasar Saudiyya,Sheikh Abdul Rahman Al-Sudais, a ranar Talata ya sanar da dage shingen kariya da...
Rundunar sojin ruwa ta ƙasa, ta ce, ta na shirin daukar karin ‘yan Najeriya aiki, domin bunkasa harkokin tsaron cikin gida da na ruwa a fadin...
Rahotanni sun bayyana cewa, Kwamishinan matasa da wasanni na jihar Yobe, Hon. Goni Bukar ya rasu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a...
Gwamnan Jihar Kogi , Yahaya Bello, ya bayar da umarnin rufe gidajen karuwai a fadin jihar. Kazalika ya haramta sanya takunkumai a bainar jama’a da zummar...
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), ta ce, babu daya daga cikin malaman jami’o’inta da a ka biya shi albashi, tun bayan da kungiyar ta fara yajin aiki...