Dan wasan gaba na Liverpool, Diogo Jota, ya sake rattaba hannu kan wata sabuwar yarjejeniya na dogon lokaci a Anfield. Sabon kwantiragin Jota na yanzu, zai...
Jami’an tsaron jihar Ogun na Amotekun, ta kama wani matashi mai suna Ibrahim Ismaila, bisa zargin laifin yin lalata da wata Akuya. An kama Ismaila mai...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana cewa, shiyyar Arewa maso Yamma da Kudu-maso-Yamma ne ke kan gaba wajen yin rajistar masu kada...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta gargadi ‘yan ƙasa game da wata hanyar yin rajista katin zaɓe na bogi da a ke yi...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi tsokaci kan kara hadin gwiwa tsakanin gwamnatin Birtaniya da Najeriya, wajen lalubo hanyoyin da za...
Shugaban hukumar kiyaye haɗura ta ƙasa FRSC, Dauda Biu, ya umarci kwamandojin hukumar na sassan jihohi 37, da su kama duk wani Babur bai yi rajista...
Rundunar yan sandan jihar Katsina, ta tabbatar da haramcin hana hawa Babur a duka fadin jihar. Hakan na zuwa watanni hudu, bayan da gwamnatin jihar ta...
Kungiyar Malaman Jami’o’i a ta ƙasa ASUU, ta bayyana matakin tsawaita yajin aikin da take yi har zuwa mako huɗu a nan gaba. ASUU ta shafe...
Ma’aikatan hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC), a ranar Litinin, sun dakatar da yajin aikin da suka kwashe makonni shida suna yi,...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin cewa, zai goyi bayan kwaskwarima ga kundin tsarin mulki, domin daukaka darajar ƴan...