Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kaddamar da sabon kamfanin mai na kasa NNPC, wanda a ka sauya wa fasali a yanzu ya koma wani kamfanin kasuwanci...
Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), Boboye Olayemi Oyeyemi, ya yi ritaya daga hukumar. Boboye ya yi ritaya ne bayan ya shafe shekaru takwas ya...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, dalilin harkokin tsaro ne ya sanya ta hana gudanar da Baburan Adaidaita Sahu gudanar da zirga-zirga da karfe 10 na dare....
Tuni haka aka kammala yi wa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, aikin tiyata a kafar sa, sakamakon rauni da ya samu. Mai magana da yawun...
Riyad Mahrez ya sabunta kwantiragin shekaru biyu tare da zakarun gasar Firimiya, Manchester City, inda kwantiraginsa zai kare har zuwa 2025. Tsohon kwantiragin Mahrez ya kamata...
Barcelona ta sayi dan wasan gaban kasar Brazil Raphinha daga kungiyar Leeds United kan kudi fan miliyan 55. Raphinha, wanda ya koma Leeds daga kungiyar Rennes...
Manchester United ta kammala siyan dan wasan tsakiya na kasar Denmark Christian Eriksen a matsayin kyauta. Tsohon dan wasan Ajax da Tottenham, Inter Milan da Brentford...
Daya daga cikin wadanda suka jima suna yi wa Masallacin Manzon Allah (S.A.W) hidima, mai suna, Agha Habeeb Muhammad al-Afari, ya rasu a ranar Larabar nan...
Gwamnonin jam’iyyar APC, sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a garin Daura na jihar Katsina. Gwamnonin bayan isar su gidan shugaban sun shiga ganawar sirri. Gwamnonin...
Kakakin majalisar dokokin kasar Sri Lanka, Yapa Abeywardena, ya tabbatar da cewa, shugaban kasar, Gotabaya Rajapaksa, ya yi murabus daga mukamin sa. Murabus din Mista Rajapaksa...