Majalisar Masarautar Katsina ta sanar da dakatar da hawan Sallah a lokacin bukukuwan Eid-el-Kabir a ranar Asabar. Sanarwar dakatarwar ta fito ne a wata sanarwa da...
Fadar Shugaban kasa ta bayyana harin da a ka kai wa jerin kwambar motocin ta, a matsayin abin bakin ciki da rashin jin dadi, lamarin harbin...
Divock Origi ya koma kungiyar AC Milan, bayan kwantiraginsa ya kare a Liverpool. Origi ya kulla yarjejeniya da Liverpool daga Lille, bayan ya taka rawar gani...
Manchester United ta sayi dan wasan baya, Tyrell Malacia daga kungiyar Feyenoord ta kasar Holland, kan kwantiragin shekaru hudu har zuwa watan Yuni 2026, tare da...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce, ta samu bullar cutar kyandar Biri, yayin da ake jiran sakamakon wasu samfura guda 15 daga gwaje-gwajen da aka kai Abuja....
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), ta kama wasu mutane 18 da ake zargi da damfarar ta Intanet a Abuja. A cewar...
Hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO), ta ce ba za a yi jarrabawa da aka sa za yi a ranar 9 ga watan Yuli, sakamakon ranar...
Wani magidanci mai suna, Ponle Adebanjo, ya kona matar sa har lahira, bayan ta bar shi saboda rikicin cikin gida. Jami’in hulda da jama’a na rundunar...
Wani mutum da har yanzu ba a bayyana sunan sa ba, kuma mazaunin Lekki Face One, a unguwar Eyenkorin a Ilorin babban birnin jihar Kwara ya...
Darakta a masana’antar fina-finan Kannywood, Nura Mustapha Waye ,ya rasu a safiyar ranar Lahadi. Nura dai ya kasance daraktan fina-finai da dama ciki har da shirin...