Shugaban ƙungiyar mu haɗa zumunci ta KHZ Foundation dake nan Kano Ambasada Dakta Muhammad Abdulsalam, ya ce, taimakawa masu ƙaramin ƙarfi musamman a wannan lokaci na...
Ɗaurarru sama da dubu ɗaya ne dake zaune a gidajen gyaran hali na goron Dutse da Kurmawa a jihar Kano, suka amfana da ganin likitoci daban-daban...
Shugaban ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Universal Declaration of Human Right Network dake nan Kano Kwamared Umar Sani Galadanchi, ya ce tallafawa masu ƙaramin ƙarfi...
Limamin masallaacin Juma’a na Salafussalih dake unguwar Ɗorayi ƙarama Malam Ibrahim Abdullahi Bunkure, ya shawarci al’ummar musulmi da su ƙara himma wajen karanta Al-ƙur’ani mai girma,...
Shugaban ƙungiyar tallafawa Marayu da ci gaban al’umma ta ƙaramar hukumar Birnin Kano Kwamared Adam Umar Abu Saleem, ya ce ƙarancin samun tallafi daga masu ƙarfi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta shirya wajen samar da tsaro, tare da ɗaukar matakin da ya dace ga ɓata garin da suke shirin...
Gamayyar rukunin wasu Limamai da Malaman jihar Kano sun buƙaci al’umma da su dage da yin addu’a musamman ma a lokacin da zasu fita zaɓen gwamna...
Hukumar Kula da Zirga-Zirga ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA ta cafke mota ƙirar Tirela maƙare da Giya, a kan titin zuwa gidan Rediyon Kano, lokacin...
Rundunar ƴan sandan kasar nan ta ce, za ta ɗauki matakin ba sani ba sabo, a kan duk wanda ta kama da yunƙurin tayar da hayaniya...
Limamin masallacin juma’a na Jami’ul Rasul dake unguwar Bachirawa Madina, kwanar Madugu Alƙali Mallam Umar Sunusi Ɗan Baba, ya ce, bai kamata saboda neman wani shugabancin...