Limamin masallacin Jami’u Ikhwanil Musdafa dake Rijiyar Lemo Malam Akibu Sa’id Al Muhammady ya ce, ‘Ya’yan Annabi (S.A.W) suna da fifikon daraja fiye da sauran al’ummar...
Limamin masallacin juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘Yan Azara Malam Safwan Aminu Usman ya ce, al’umma su kiyaye ayyukan da gabobinsu ke aikatawa...
Na’ibin limamin masallacin juma’a na shiyyar ‘yan sanda ta daya Zone One dake jihar Kano ASP Adamu Abubakar ya ce, al’umma su ji tsoron Allah wajen...
Limamin masallacin Juma’a na Mashabul Kahfi Warrakimi Malam Aminu Abbas Gyaranya ya ja hankalin al’umma da su kasance masu jin tsoron Allah a duk inda suke...
Shugaban makarantar Markazul Tabligul Risalatul Islam Malam Kabiru Ghali Ibrahim ya ce, Yanayin rayuwar wasu ma’auratan ke janyo matsaloli a zaman takewar aure. Malam kabiru Gali...
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Rights Community Service Iniative ya shawarci gwamnatin Kano da ta rinka siyan baburan Adaidaita sahu tana bada su ga...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure Kabiru Alhasan Rirum ya shawarci ‘yan jaridu a jihar Kano da na kasa baki daya...
Wani mutum da ake zargi da buga takardun fili na bogi ya gurfana a gaban kotun majistret mai lamba 4 inda ta aike da shi da...
Hukumar bada agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano ta kai tallafi wani gida da gobara ta yi sanadiyar rasuwar mutane biyar a yankin...
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen jihar Kano (NLC), Kwamrade Kabiru Ado Minjibir, ya roki matukan baburan Adaidaita Sahu da su gaggauta kawo karshen yajin...