Ana zargin wasu mata masu zaman kansu a wani gida dake unguwar Kwajalawa, a yankin Dakata Kawaji, da sace kayan daki da suka hada da Katifa...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa (FRSC) a jihar kano ta, ta bukaci direbobi dasu rinka yin amfani da fitulun ababen hawan su musamman ma da...
Kotun majistret mai lamba 72 karkashin mai Sharia Aminu Gabari ta sanya wani matashi mai suna Buhari Muhammad Kosan waka a hannun beli. Hukumar tace fina-finai...
Kwamishinan ma’aikatar Sufuri a Jihar Kano, Barista M. A. Lawan ya ce, samar da kotun daukaka kara da aka yi a jihar Kano zai mutukar saukaka...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano za ta fara kamen ba sani ba sabo akan duk direbobin adaidaita sahun da ta samu su na guje-guje da sunan...
Mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu, ya bukaci masu kalubalantar maganar da ya ke kan kare hakkin mata, da su koma makaranta domin samun...
Mataimakin shugaban Jami’ar Yusuf Maitama Sule, Farfesa Aliyu Musa ya yi kira ga kungiyoyin tsofaffin dalibai da su yi hobbasa wajen taimakon karatun mata tare da...
Shugaban Kwamitin Dattawan Kasuwar Sabon Gari a jihar Kano Alhaji Ibrahim Dan Yaro, ya ce, karin haraji da Gwamnatin Tarayya ta yi ya shafi harkokin kasuwancinsu...