Mai Magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali a jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce, yanzu haka dokar gidajen ajiya da gyaran...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Wani Masanin zamantakewar Dan’adam dake jami’ar Bayero a jihar Kano, Dakta Sani Lawan Malumfashi, ya bayyana rashin aikin yi da Talauci a tsakanin al’umma, a matsayin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta shiryawa tsohon Kwamishinan ‘Yansandan Kano liyafar bankwana a karshen makon da ya gabata a shelkwatar rundunar dake Bomfai a jihar...
Gwamnatin tarayya ta ware sama da Naira Bilyan Biyu domin gudanar da magudanar Dagwalon masana’antu dake jihar Kano. Babbar Sakatariya a ma’aikatar Muhalli ta Nijeriya, Hajiya...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Kotun majistret mai lamba, (72) mai zamanta a unguwar Noman’s land a jihar Kano, ta dage sauraron karar nan wadda hukumar tsaro ta farin kaya DSS...
Shugaban karamar hukumar Nasarawa Dakta Lamin Sani, ya gargadi shugaban makarantar Firamaren Tudun wada dama sauran shugabannin makarantun Firamare da suke yankin, da su yi kyakkyawan...