Rundunar Yansandan Jihar kano tace zuwa yanzu tana kan hanyar ta na kubuto da wani mutum mai suna Adamu Muhammad, da masu garkuwa da mutane suka...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano, ta kama wata babbar motar daukar kaya da tabar wiwi da nauyinta yakai...
Kwamandan ‘yan Sintiri na jihar Kano, Muhammad Kabir Alaji, ya ce muddin al’umamar gari su ka baiwa jami’an su na Vijilante hadin kai ba tare da...
Sakataren illimi na karamar hukumar Garko, Dauda Ali Garko, ya tabbatar da cewa kowacce al’umma ba za ta taba samun cigaba ba har sai an samu...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano, Barista Umar Usman Dan Baito, ya ce kundin tsarin mulkin Nijeriya ya bawa kowanne dan kasar damar kare...
Jami’in hulda da jama’a na hukumar gidan ajiya da gyaran hali a nan Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce, “Bai kamata mutane su mayar...
Domin jin cikakken wannan labarin dama karin wasu labaran sai ku sauke Shirin Baba Suda na jiya Litinin, tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki. Download Now...
Domin jin cikakken wannan labarin dama karin wasu labaran sai ku sauke Shirin Baba Suda na jiya Litinin, tare da Muzammil Ibrahim Yakasai Download Now...
Shugaban hadaddiyar kungiyar manoma ta Nijeriya wato (AFAN), reshen jihar Kano, Faruk Rabi’u Mudi, ya bukaci masu hannu da shuni musamman ma a fadin jihar Kano...