Zauren hadin kan jam’iyyun kasar nan, reshen jihar Kano IPAC sun ce, akwai yiwuwar su kaurace wa zaben bana, na wannnan shekara ta 2023, idan jami’an...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wasu ƴan jaridar Bogi da suka yi yunƙurin cuta a wani katafaren shago dake jihar. Jami’in hulɗa...
Wani ɗan kasuwa dake kasuwar Singa a jihar Kano ya ce, Alhaji Habibu Yusuf Abdullahi Fantiyahar zuwa nan da kwanaki biyu za su ci gaba da...
A yayin da ya rage kwanaki 39 a fara fita babban zaɓen 2023 da ke ƙara gabatowa a ƙasa, hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi...
Babban kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a Post office, karkashin mai shari’ah, Salisu Ibrahim Koki, ta kara jaddada umarnin ta na kamun tsohon shugaban karamar...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta bayyana cewar, ta kama miyagun kwayoyi na sama da Naira Bilyan daya da rabi a wannan shekarar...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta ce, ba zata bari ayi abinda bai kamata ba saboda bikin shigowar sabuwar shekarar 2023. Mataimakin babban Kwamadan hukumar Hisba...
Wasu matasa 4, sun gurfana a gaban kotun majistret mai lamba 51, karkashin mai shari’a Hajara Shafi’u Hamza, kan zargin laifin hada baki da fashi da...
Kungiyar masu sayar da Hatsi ta Afrika da ke unguwar Kasuwar Dawanau a jihar Kano, ta ce, idan hatsin su yayi hunhuna kone shi suke yi...
Yanzu haka wata gobara ta tashi a makarantar koyar da shari’ar ta Legal a ɗakin Karatu na Abdullahi Umar Ganduje Teatre dake jihar Kano.Wani matashi da...