Dagacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya ce, al’ummar Sharada su guji amfani da su a lokacin zabe, domin tayar da husuma. Alhaji Iliyasu Sharada, ya...
Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Mahmud Adam, dake sabuwar Gandu, Mallam Iliyasu Muhammad, ya ce, al’umma su haɗan su domin samar da ci gaba a tsakanin...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar Kabuga Ƴan Azara, Mallam Zakariya Abubakar ya ce, al’umma su yawaita istigfari, domin samun sauƙin rayuwa. Malam...
Babbar kotun jiha mai zaman a Miller road, karkashin jagorancin mai shari’a Sanusi Ado Ma’aji, ta sanya ranan 16 da 17 da kuma 18 ga watan...
‘Yan matan unguwar Kuntau bayan forestry da ke karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, sun ce, tafi yajin aikin zance saboda rashin wutar lantarki tsawon lokaci....
Wani matashi a jihar Kano, Sulaiman Shehu Madobi, ya ce, mutane suna gudunsa saboda yana aiki da ‘yan China, amma gwaji ya nuna ba shi da...
Babbar kotun jiha mai lamba 17, karkashin jagorancin justice Sanusi Ado Ma’aji ta yi umarnin da a sake aikewa da karamar hukumar Gwale sammace a kunshin...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi reshen jihar Kano NDLEA, ta kama wata motar haya dauke da buhun kayan Sojoji a ciki za a kai...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce, a guji sakaci da wuta a lokacin sanyi, domin kauce wa iftila’in gobara. Jami’in hulda da jama’a na...
Al’ummar Kuntau bayan forestry da ke karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, sun koka dangane da fama da rashin wutar tsawon watanni takwas. Shugaban kwamitin unguwar,...