Gwamnatin Kaduna ta tabbatar da ceto ma’aikatan hukumar kula da filayen jiragen sama ta ƙasar, FAAN, da aka yi garkuwa da su kusan kwanaki goma da...
Shugaban Tanzania John Pombe Magafuli ya mutu, bayan da ya sha fama da jinya. Mataimakiyar Shugaban ƙasar, wato Samia Suluhu ce ta tabbatar da mutuwar shugaban...
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta amince wa ƙasashe amfani da allurar riga-kafin cutar korona da kamfanin Johnson & Johnson ya samar. Wannan ce riga-kafi ta...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC, ta ce an samu karin adadin mutum 187 da suka harbu da cutar Covid-19 cikin sa’o’I 24 a...
Gwamnatin jihar Bauchi ta bayar da umarnin rufe makarantar sakandaren kwana ta Rimin Zayem, da ke karamar hukumar Toro ta jihar biyo bayan kame Shugaban makarantar....
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya ce Najeriya ta zama mai karfin tattalin arziki ga masu satar mutane da ‘yan fashi a yankin Sahel. Gwamnan...
Kamfanin Mai na ƙasa NNPC ya dage kan cewa ba za a yi ƙarin farashin man fetur a wannan watan na Maris ba duk da sanarwar...
Hukumar kayyade farashin man fetur ta Najeriya (PPPRA) ta tabbatar da cewa ta kara farashin man fetur zuwa sama da naira 200. Wata sanarwa da hukumar...
Yan bindiga sun sace dalibai 20 a kwalejin nazarin kimiyyar daji ta kasa da ke Mando a jihar Kaduna. Wannan na zuwa ne mako guda bayan...
Jagoran ‘yan adawa a Tanzania ya nemi gwamnatin kasar da ta yi bayani kan halin da shugaba John Magufuli yake, bayan shafe kusan makonni biyu ba...