Katafaren kantin ShopRite ya karyata labaran da ake yadawa cewa zai dakatar da kasuwancinsa a Najeriya. Daraktan ShopRite a Najeriya Ini Archibong a wata tattaunawa da...
Kungiyar gwamnoni a Najeriya ta koka kan kalubalen da ke cigaba da dabaibaye bangaren tsaro a fadin kasar. Shugaban kungiyar gwamnonin, kuma gwamnan jihar Ekiti, Kayode...
Shararren kamfanin nan na Shoprite mallakin kasar Afirka ta kudu ya dakatar da ayyukansa a Najeriya Kamfanin ya sanar da cewa ya fara gudanar da wani...
Gwamnatin Najeriya ta ce ‘yan kasar da annobar korona ta rutsa da su a kasashen ketare, 6,317 ne aka mayar da su gida. gwamnatin kasar ta...
Fadar shugabancin kasa a Najeriya ta ce shugaba Muhammadu Buhari ne kadai ya ke da hurumin sallamar manyan hafsoshin tsaron kasar. Wata sanarwa da mashawarcin shugaban...
Majalisar wakilan Najeriya, ta bawa ministan raya yankin Niger Delta Godswill Akpabio , wa’adin sa’o’I 48 da ya bayyana sunayen ‘yan majalisun da ya ce sun...
An nemi majalisar dokokin jihar Kano da ta kafa kwamiti na musamman da zai gudanar da bincike a kan wani kamfanin shinkafa da ya rufe ma’aikata....
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta sanya kafar wando daya da duk wanda aka samu da karya dokokin yaki da annobar Corona. Gwamna Abdullahi Umar...
Karon farko kenan a tarihi da ba za a gudanar da bikin bayar da kyautar Ballon d’Or ba da, ake bawa gwarzon dan kwallon duniya. Mujallar...
Shugaban Hukumar Raya Yankin Niger Delta (NDDC) Daniel Pondei ya yanke jiki ya fadi a lokacin da ake tsaka da gabatar masa da tuhuma, kan almubazzaranci...