Ma’aikatar Shari’a ta Najeriya, ta fitar da naira biliyan biyu cikin kasafin shekarar 2021, domin sauraron kararrakin wadanda ake tuhuma da hada kai da kungiyar Boko...
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta lura da cewa an fi amfani da kayan lantarki a yanayin sanyi, sai dai da dama ne suka fi...
Matsalar tsaro na kara tabarbarewa a yankin arewa maso yammacin Najeriya, al’amarin da ya sanya, mazauna kauyuka da dama ke cigaba da kokawa kan biris da...
Mazauna garin Ɗan’aji da ke yankin ƙaramar hukumar Faskari a jihar Katsina sun ce su suka biya kudin fansa sama da naira Milliyan shida, kafin aka...
Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Kano, ta ce amfani da kafar internet wajen kada kuri’a, ba shine zai kawo karshen magudin zaben da ake...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ranar Alhamis 29 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu ga ma’aikata domin yin bikin Maulidin Annabi Muhammadu S.A.W. An bayyana...
Gwamnatin Jihar Adamawa ta bai wa wadanda suka sace kayayyakin abinci a jihar wa’adin sa’o’I 12 da su mayar da abin da suka wawashe. Gwamnan jihar...
Hukumar daƙile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce adadin mutanen da suka harbu da cutar Covid-19, a ƙasar sun kai 62,224 bayan da aka...
Rashin jituwa tsakanin Faransa da kasashen Musulmi na ci gaba da kamari bayan kalaman batancin da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yiwa addinin Islama. Wannan al’amari...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sake gabatar da sunan Farfesa Mahmood Yakubu, a majalisar dokokin kasar, domin sake ci gaba da jagorantar hukumar zabe mai zaman...