Mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, na jagorantar taron gaggawa tare da majalisar kula da tattalin arziki ta kasar. Rahotanni sun tabbatar da cewa taron na...
Hukumar lura da gidajen rediyo da talabijin ta Najeriya NBC, ta gargaɗi kafafen yada labarai da su yi taka-tsan-tsan wajen nuna hotunan bidiyon da jama’a suka...
An yi jana’izar kimanin mutum 20 da ‘yan bindiga suka kashe yayin wani hari da suka kai kauyen Tungar Kwana cikin yankin Talatar Mafara a jihar...
Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila, ya ce babu shakka dakarun sojin kasar sun hallaka masu zanga-zangar End SARS a jihar Legas. Lamarin dai ya faru...
Fararen hula takwas ne suka mutu da kuma wasu jami’an ‘yan sanda biyu, sakamakon arangama da ta auku tsakanin jami’an tsaro da magoya bayan jam’iyyu adawa...
Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS), ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta gudanar da bincike cikin gaggawa, game da bude wuta da aka...
Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS ta ce farashin kayan abinci ya yi tashin gwauron zabi daga watan Satumba zuwa yanzu. Rahoton Hukumar na watan Satumba ya...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince a fara aiwatar da aikin hanyar Gwaram zuwa Basirka mai tsawon kilo mita sittin da uku, wanda aka mika kwangila aikin...
Majalisar wakilan Najeriya ta ce ba zata sanya hannu kan kasafin kudin kasar na shekarar 2021 da ke gabanta ba a yanzu haka ba, matsawar ba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta yi shirin ko ta kwana kan duk wani kalubale da zai tunkari sha’anin tsaro a jihar, yayinda zanga-zangar...