Shugaban kasa Muhammadu Buhari na wata ziyara ta kwana ɗaya a Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Shugaban kasar ya isa Maiduguri ne da misalin karfe 11...
Zauren haɗin kan malaman jihar Kano yayi kira ga mazauna jihar nan da su gudanar da zaɓen 2023 cikin kwanciyar hankali tare da kaucewa tayar da...
Babban Bankin kasa,CBN ya umarci bankuna da su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta N500,000 ba. Bankin...
I’m An baza jami’an ƴan sanda a sassan birnin Jihar Lagos domin dakile tarzomar da ta ɓarke wadda ake kyautata zaton tana da nasaba da matsalar...
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya umarci al’ummar jihar da su cigaba da amfani da tsofaffin takardun kuɗi na naira 500 da 1000 bayan da...
Hukumar shirya jarrabawar kasa, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar da aka yi ta watan Nuwamba da Disamba na 2022 ta daliban manyan makarantun sakandire. Shugaban...
Shugaba Muhammadu Buhari yayi wata ganawar sirri da Gwamnan Babban Bankin (CBN) Godwin Emefiele a fadarsa da ke Abuja. Wannan shi ne karo na uku...
Kasar Saudiyya tayi wa fiye da mahadattan Alƙur’ani 50,000 daga kasashe 165 rajistar halartar gasar karatun Alƙur’ani da kuma na kiran sallah wadda aka bude ranar...
Kotun daukaka kara da ke zama a Kano ta soke hukuncin da babban kotu tayi wanda ta bayyana Muhammad Abacha a matsayin ‘dan takarar gwamnan jihar...
Ministan kwadago da Ayyuka Chris Ngige, ya ce an kammala komai domin samar da sabon tsarin mafi kankantar albshi a kasar nan daga watan Mayu na...