Hukumar Tattara kudaden shiga ta jahar kano ta kulle bakin Eco da Zenith dake kan titin Murtala Muhammad. Sakamakon rashin biyan haraji. Cikakken labarin na Zuwa….
Gwamnatin Jihar Kano tayi Allah wadai da kisan mutane biyu Yan Jihar a garin Makurdi dake Jihar Benue. Cikin sanarwar da Daraktan Gwamnan Kano kan harkokin...
Rahotanni daga Abuja sun tabbatar da jagoran kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi wani zama da Dan majalisar tarayya Mai wakiltar kananan hukumomin Rimin Gado,...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid ta ƙaddamar da ɗan wasa Trent Alexander Arnold a yau a matsayin ɗan wasan ta Inda shugaban ƙungiyar Flerontino Perez...
Tsohon ministan sufurin Najeriya, Rotimi Amaechi ya ce a shirye yake don shiga ƙawancen ƴan jamiyyar hamayya domin ƙalubalantar Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 A...
Wani rahoto da hukumar lafiya ta duniya, WHO, ta fitar ya ce ƴan Najeriya miliyan 20, daidai da kashi 20 cikin 100 na al’ummar kasar, na...
Hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta amince da tsawaita wa’adin dakatar da nuna wasu manyan fina-finai masu dogon zango 22. Tun da farko hukumar...
Gwamnan jihar Borno Baba Gana Umar Zulum ya kaddamar da wasu dokokin biyu ga al’ummar Jihar. Dokar farko itace Gwamnan ya haramta sare bishiyu a dukkanin...
Biyo bayan wani rahoto da hukumar kididdiga ta kasa NBS ta fitar Wanda ke nuna cewa Kayan farashin Kayan masarufi ya sauka da sama da kaso...
Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar APC, Felix Morka, ya bayyana cewa duk da ƙaruwar mutane da ke sauya sheka zuwa jam’iyyar, jam’iyyar mai mulki ba ta...