Kotun kolin Nigeria ta kammala sauraron bangarorin jam’iyyar NNPP da APC, da hukumar INEC dangane da zaben kujerar gwamnan Kano. A zaman na yau dai dukkanin...
Yau Alhamis kotun koli za ta fara sauraron karar da gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf da jam’iyyar NNPP suka daukaka zuwa gaban ta, inda suke...
Wani Rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana Najeriya a matsayin kasa da ta yi zarra a yawan matalauta a nahiyar Afirka, da mutum akalla miliyan 100....
Babban Hafsaon Tsaron Najeriya, Janar Christoper Musa ya ce rundunartsaro za ta hukunta duk wanda ta samu da hannu a harin da jirgin soji a kauyen...
Majalisar zartarwa ta Najeriya ta cire malaman jami’a, da na kwalejojin ilimi da fasaha daga tsarin albashi na Integrated Personnel Payroll Information System (IPPIS). Ministan...
Hukumar kula da Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta dakatar da rabon kujerun aikin Hajjin 2024 ga kamfanonin jirgin yawo 40 da suka yi nasarar samun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wasu ma’aikatan gwamnatin jihar sakamakon zarginsu da laifi hadin baki wajen cefanar da wani injin ban ruwa...
Babban kwamandan kungiyar Bijilante ta kasa reshen jihar Kano Shehu Muhammad Rabi’u, ya ce tallafawa jami’ansu daga bangaren gwamnati da mawadata da dai-daikun al’umma da kayan...
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta labaran dake yawo a kafafen sadarwa kan cewar da sanin ta akayi yunkurin cefanar da wani Injin Banruwa mallakinta dake garin...
Gwamnatin jihar Kano tasha alwashin cigaba da kwato kadarori da filayen da ake zargin salwantar da su a zamanin gwamnatin da ta gabata. Kwamishinan ma’aikatar...