Shugabancin ƙaramar hukumar Birni na riƙo dake nan jihar Kano ya ce bayan karɓa wannan ƙaramar hukumar sun same ta cikin muhuyacin hali, kasancewar yadda sakatariyar...
Ƙungiyar ƴan baro dake kasuwar sabon gari a jihar kano, sun gudanar da zanga-zangar lumana akan titin gidan Gwamnatin jihar Kano, inda suke zargin shugabancin kasuwar...
Kungiyar nan mai rajin habbaka noman kayan lambu ta Horti Nigeria ta horas da manoman kayan lambu da dilolin da ke sayar da kayan amfanin gona...
Gwamnatin jihar kano ta ce tana samun hadin kai dari bisa dari daga majalisar dokokin jihar kano. Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif ne ya bayyana...
Gwamnatin jihar kano ta ce zancen da ke yawo na cewar ta ware naira biliyan shida domin ciyarwa a watan ramadana ba gaskiya bane. Engr Abba...
Gwamnatin Kano ta ce Malamai na da hakkin bibiyar yadda take raba tallafin kayan abincin a Kano. Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif ne ya bayyana...
Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif ya koka dangane da yadda ake ciyar da abincin azumi a mazabar gidan maza dake karamar hukumar birni a nan...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tayi tanadi mai kyau domin tallafawa al’umma a cikin watan Azumin nan da muke ciki. Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif...
Kungiyar kwallon kafa ta Crystal Palace ta sanar da nadin Oliver Glesner a matsayin sabon mai horaswar ta. Glesner wanda tsohon mai horas da kungiyar kwallon...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Carlo Ancelotti ya sake rattaba sabon kwantaragi ga kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, inda yanzu haka...